E News

An Kama Mr442 Da Ola A Kasar Nijar Bisa Zargin..

Ankama Mawakan Nan Mr442 Tare Da Ola Of Kano, A Kasar Niger, Inda A Tasa Keyarsu Zuwa Kotu, Kan Zargin… Ta Hannun Damansu Ce Murja Ibrahim, Ta Fito Ta Bayyana Haka Cikin Jimami.

Murja Ibrahim Din Dai Ta Bayyana Cewa An Kama Abokan Nata Guda Biyu A Kasar Na Niger, Inda Tace Mawakan Suna Bukatar Addu’ar Ku Masoya. Ta Bayyana Jimaminta Kan Faruwar Lamarin.

Back to top button
error: Content is protected !!