Hamisu Breaker
MUSIC: Hamisu Breaker – Masoyi Majinyaci Mp3
Hamisu Breaker – Masoyi Majinyaci Mp3 Song Download
Hamisu Breaker Ya Saki Sabuwar Wakar Sa Mai Suna “Masoyi Majinyaci” Daga Jin Sunan Wakar Zaku Fahimci Mawakin Yayita Ne Game Da Irin Ukubar Da Masoya Ke Sha.
Saurari Wakar Sannan Ku Sauketa Cikin Wayoyinku.
Gaskiya Breaker zai sa na haukace akan soyayya .
Kulum bani da aiki sai jin wakokinsa , sabida ni ina son wakokinsa ..
Akwaishi da sarrafa kalaman soyayya , kuma ni mayen soyayya ne , da zan samu dama dana rera waka tare dashi …
Amma ban san ko sakona zai iske shi ba wlh