Ungategored
MUSIC: Hamisu Breaker Ft- Shehi Tajul Izzi – Zahra Umma
Hamisu Breaker Ft- Shehi Tajul Izzi – Zahra Umma (Wakar Yabo) Mp3 Download
Sauke Sabuwar Zazzafar Sabuwar Wakar Yabo Na Hamisu Breaker Tare Da Shehi Tajul Izzi (Wakar Kasida) Wakar Mai Sunan Zahra Umma.
Wakar Dai Suyita Ne Ga Sayyida Fatima Diya Ga Shugaban Halitta (Annabi Muhammad S.AW) Wakar Yabon Ta Sami Kula Sosai Da Kuma Ingattattun Kalamai Da Baituka Daga Gurin Shahararrun Mawaka Wanda Ake Ji Dasu A Yanzun Haka A Fagen Waka Da Yabo.
Domin Sunyi Kokarin Fado DaraJojin Sayyidina Fatima. Sauke Kasidar Da Saurara Domin Jinta.
Barka da sallah to all kano hip