Ungategored
MUSIC: Hamisu Breaker Ft Casty Baby – Nagode
Download Hamisu Breaker Ft Casty Baby – Nagode Mp3 Song
Hamisu Breaker Tare Da Casty Baby Sunzo Mana Da Wata Sabuwar Wakarsu Mai Taken “Nagode” Wakar Dai Suna Godiya Ne Ga Ubangiji Da Kyautar Masoya Daya Basu.
Wakar Tasu Tayi Dadi. Saurareta Sannan Ku Sauketa Cikin Wayoyinku