Hamisu Breaker

MUSIC: Hamisu Breaker Ft Aliyu Sharba Nida Abokina

Sauke Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Tare Da aliyu Sharba, Mai Taken Nida Abokina. Wakar Nida Abokina, Wakace Ta ce Ta Hadin Guiwa.

Kamar Yanda Wakar Take Hamisu Breaker Tare Da Abokin Nashi Aliyu Sharba, Yake Fadama Budurwarsa Cewa. Nida Abokina Mukazo Mu Fada Miki Labarin Soyayya

Back to top button
error: Content is protected !!