Hamisu Breaker
MUSIC: Hamisu Breaker – Burina
Hamisu Breaker – Burina Official Music Audio.
Mawaki Hamisu Breaker Ya Saki Sabuwar Wakarsa Mai Suna “Burina” Wakar Ya Saketa Ne Bayan Hatsaniya Da Cece Ku Ce Daya Barke Kan Hirar Rakiya Musa, Wanda Mutane Ke Tunani Hamisu Breaker Ne Ya Yaudareta.