Hamisu Breaker
MUSIC: Hamisu Breaker – Bangaji Ba
Hamisu Breaker Ya Saki Wakarshi Na Farko A Wannan Shekarar. Wanda Ya Mata Suna Da “Bangaji Ba” Wanan Wakar Tayi Dadi Sosai.. Sannan Yayi Kalamai Na Soyayya Masu Ma.ana.
Sauke Wakar Ku Saurara Domin Jin Dadinku.
gsky wakar tayi Allah yakara baseera oga