Kannywood

Rungumar Hadiza Gabon Ya Jawo Cece Ku Ce

Bidiyon Rungumar Da Jaruma Hadiza Gabon Tayiwa Dan Uwanta Ya Jawo Cece Ku Ce Da Qananan Maganganu. Anga Jarumar Tare Da Wani Dan Uwanta Sun Rungumi Juna, Inda Hakan Yasa Mutane Ke Tofa AlbarKacin Bakinsu Dangane Da Wannan Lamari.

Ga Bidiyon Yadda Ta Rungumi Wannan Namijin Inda Ake Cewa Wai Dan Uwanta ne Na Jini. Sai Dai Mutane Da Dama Sunyi Tur Da Wannan Lamari.

 

One Comment

  1. Allahu Akbar.
    A yahudance babu wani laifi don ya rungumeta, amma a addinance hakan ba karamin laifi ba ne. Kuma ba ma goyon bayan gardi ya rungume gardiya.
    Allah ya sawwaka

Back to top button
error: Content is protected !!