Ungategored
MUSIC: Hairat Abdullahi Dan Alewa Song
Sauke Sabuwar Wakar Hairat Abdullahi Dan Alewa “Daga Shareef Studio” Hairat Abdullahi Dai Tana Daya Daga Cikin Mawaka Kuma Masu Amshi A Wakokin Hausa. Musanman A Ga Mawakan “Shareef Studio“
Wannan Karon Tazo Mana Da Wata Daddadar Wakar Ta Mai Taken “Dan Alewa” Wakar Dan Alewa Dai. Sake Maimaita Wakar Tayi. Domin Antabayin Wakar Da Dadewa.
Sauke Wakar Ku Saurara.