Album
MUSIC: HAFEEZ Complete Audio Songs By Umar M Shareef, Nura M. Inua Abdul D One, Nazifi Asnanic, Hamisu Breakers
Wadannan Sune CiKakkun Wakokin Film Din HAFEEZ. Film Din Da Jarumi Kuma MawaKi Umar M Shareef Yaja Ragamar Shirin Dungurun Gum.
Abubakar Bashir Mai Shadda Shine Ya DauKi Nauyin Shirin ..
Sannan Jarumi Kuma Mai Bada Umar Ni Ali Nuhu Ne Ya Bada Umarnin Wannan Shirin Mai Suna HAFEEZ ..
Zaratan Mawaka Ne SuKa Nuna BaJintarsu WaJen Rera WaKokin Wannan Film Din Mai Suna HAFEEZ ..
Cikinsu Sun Hada Da
- Umar M ShareeF
- Nura M Inua
- Nazifi Asnanic
- Abdul D One
- Hamisu Breakers
Cikin Wakokin Da Wadannan Mawakan Su Rera DuKa Ba Ta Banza .. Ba Wacce Bata Bugu Tayi Dadi Ba
Wakokin Da Wannan Shirin Ya Kunsa Sun Hada Da..
Umar M ShareeF – Bani ZuciyarKi
Nura M. Inua – Kai Na Kira Hafeez
Umar M ShareeF – Hafeez Gani Nazo
Umar M ShareeF – Tabbas
Abdul D One – Hafeez Kai Nake So
Hamisu Breakers – Daga Kai Hafeez
Wadannan Sune WaKokin Da Wannan Shiri Ya Kunsa ..
Ku Jiramu Kadan Domin Samun Wadannan Wakokin Cikin Shafin Nan Namu HausaMini.Com Yanzun Haka Album Din Yana Kasuwa ..
A gaskiya wannan album din yayi dadi sosai