M Shareef
MUSIC: GirKi Ya Rabani Da Matata Ft, Umar M Shareef
Saukar Da Waka Mai Taken “Girki Ne Ya Rabani Da Matata,” Wakar Hadin Guiwane Da Umar M Shareef, Wakar Sunyi Tane Akan Yan Matan Da Ake Aurar Dasu Suje Dakin Miji Basu Iya Girki Ba.. .
Shin Laifin Yaran Ne Ko Kuma Na Iyaye, Mawakan Sunyi Kokarin Gano Ina Matsalar Take . KuSaurara Kuji