Ungategored
MUSIC: Fresh Emir Ft. Kasheepu – Allah Ke Da Magani
Kasheepu Amjad Ya Saki Sabuwar Wakarsa Ta Hadin Guiwa Mai Suna “Allah Ke Da Magani“, Da Shahaharren Mawakin Nan “Fresh Emir” Wanda Akafi Sani Da Aku Mai Bakin Magana.
Wakar Tayi Dadi Sannan Ta Bayar Da Abin Da Ake So, Wajen Bangaren Kida. Da Baitoci Masu Dadi. Sauke Wakar Domin Jin Dadinku.