Kannywood

Dalilin Da Yasa Yan Fim Suke Hatsarin Mota Su Mutu

Ba Wanda Yakai Yan Fim Yin Hatsarin Mota Su Mutu, Allah Ne Yaso Ya Kamasu Amma Su Basu Sani Ba.. Dr. Idris Yayi Zazzafar Martani Ga Yan Fina Finan Hausa Bayan Sun Fara Zaginsa Kan Yace Musu Su Jahilai Ne.

Wannan Malamin A Kwanakin Nan Yana Yawan Jawoma Kansa Abun Magana. Inda Ba Jimawa Ya Gama Rigimarsa Da Yan Dariku Akan Mauludi, Daga Baya Kuma Ya Dirarma Ministan Sadarwa. Ali Isah Pantami. Yanzun Kuma Ya Koma Kan Yan Fim Din Hausa.

Back to top button
error: Content is protected !!