Ungategored
MUSIC: Fresh Emir Aku Mai Bakin Magana Episode13
Fresh Emir – Aku Mai Bakin Magana Episode 13 (Music Industry) Sabuwar Wakar Fresh Emir Na Season 1 Na Aku Mai Bakin Magana, Wannan Itace Waka Na Episode 13, Kuma itace. Ta Karshe A Season 1.
Wakar Yayita Ne Akan Masana’artar Mawaka Musanman Ma Na Arewa, Irin Koma Bayan Da Suke Samu. Musanman Ma Idan Aka Dangantasu Dana Kudu.
Sauke Wakar Kujita