Musics
MUSIC: Fresh Emir A Yau Episode 13 (Neman Afuwa)
Fresh Emir Wanda Akafi Sani Da Aku Mai Bakin Magana. Ya Sake Zuwa MaKu Da Sabuwar Episode Na Series Din Wakokinsa Da Yakeyin Akan Halayyan Mutane Musan Man Ma Na Kasar Hausa.
Wannan Karon Yazo Ne Da Wata Mai Taken (Neman Afuwa)
Ku Sauke Su Saurara Domin Nasan Zakuji Dadinta.