Kannywood

Hotuna Daga Wajen Shirya Wakar Chizadani

Zafafan Hotuna Daga Wajen Shirya Wakar Chiza Dani. Wanda Su Dauki Hankulan Yan Kallo, Wasu Hotuna Sun Dauki Hankula Na Wajen Shirya Bidiyon Wani Waka Mai Suna Chiza Dani.

Bidiyon Wakar Da Shaba Ya Shirya, Inda Jarumai Da Dama Kamar Su Ali Nuhu, Da Sabuwar Jaruma Radeeya Jibril Su Taka Rawa A Bidiyon Wakar.

Kalli Zafafan Hotunan Inda Su Dauki Hankulan Yan Kallo.

Back to top button
error: Content is protected !!