Musics
MUSIC:- Dauda Rarara Kahutu – Yabon Gwani Official Song
Dauda Rarara Kahutu Yabon Gwani Song Official Audio.
Sabuwar Wakar Dauda Rarara Kahutu, Wanda Yayiwa Shugaban Kasar Nigeria Wato Ahmad Bola Tinubu,
Rarara Yayi Wakar Ne Domin Godiya Ga Shugaban Kasar Na Sabun Ƴanci Da Kananan Hukumomi Suyi, Da Kuma Qara Samun Tsaro Da Ayi A YanKunan Arewa.
Sauke Wakar Ku Saurara.