Musics
MUSIC: Dauda Kahutu Rarara – Jagaban Shine Gaba
Bayan Wakar Da Nazir SarKi Waka Ya Yiwa Atiku AbubaKar, Dan Takarar Shugaban Kasa Na Jam’iyyar PDP. Shima Mawaki Dauda Kahutu Wato Rarara Ya Saki Zazzafar Audion Wakar Da Yayiwa (Ahmad Bola Asiwaju) Tinubu, Wanda Ya Mata Kirari Da Suna “Ja Gaba Shine Gaba”
Yanzun Aka Fara, Inji Mawakan Yan Siyasa, Inda Ko Wannen Su Yanzun Ne Wakar Da Suyi Na Farko Ga Yan Takarar Nasu. Sauke Wakar Cikin Wayoyin Naku Domin Jin DadinKu.