Ungategored

MUSIC: Auta MG – “Da Na Sani” Ft Umar Big Show & Yusuf GuySon

Da na Sani

Sauke Tare Da Sauraran Sabuwar Wakar Auta MG, Wanda Umar BigShow Da Yusuf Guyson Tare Da Husna Annuri, Su Taka Rawa A Wakar,.

Labarin Wakar Dai Ta Kunshi Cin Amana Da Budurwarsa Ta Mishi Akan Soyayya, Hakan Yasa Umar Bigshow Ya Rera Wakar.

Wakar Tayi Dadi Kuma Nasan Da Yawa Masoya Musanman Ma Wanda Aka Yaudaresu Zasuji Dadin Wakar.

DOWNLOAD AUDIO NOW

Kalli Videon Wakar Daga YouTube

Back to top button
error: Content is protected !!