Ungategored
MUSIC: Auta MG Boy – “Kece Dai” Song

Sauke Sabuwar Wakar Auta MG Boy Mai Suna “Kece” .. Mawaki Auta MG Ya Saki Sabuwar Zazzafar Wakarsa Na Audio, Mawakin Shima Kamar Yanda Ku Sani Yana Kokari Sosai Wajen Sakin Sabbin Zafafan Wakoki Masu Dadi Masu Sanyaya Zuciyar Masoya.
Sauke Tare Da Sauraran Wakar Domin Jin Dadinku.




