Ungategored
MUSIC: Ali Jita – “Na Janye” Official Audio
Ali Jita Ya Saki Sabuwar Wakarsa Mai Suna “Na Janye” Ali Jita Dai Mawaki Ne Da Baya Bari Masoyansa Su Manta Dashi, Domin Kuwa Mawakin Yana Kokarin Sakin Sakokinsa Lokaci Bayan Lokaci.
Sauke Wannan Sabuwar Wakar Nasa Cikin WayoyinKu Ku Saurara Domin Jin DadinKu.
One Comment