Kannywood
MUSIC: Ali Jita – “Labari” Music Mp3 Download
Ali Jita Ya Saki Sabuwar Zazzafar Wakarsa Mai Suna “Labari” Inda Mawaki Yayita Game Da Abubuwan Dake Faruwa Yanzun A Cikin Duniyar Da Muke Ciki.
Wakar A Cikinta Wa’azantarwa, Nishadantarwa, Mawakin Yayi Kokari Sosai Wajen Raira Wakar.
Sauke Wakar Cikin Wayoyinku Domin Jin DadinKu.