Ali Jita
MUSIC: Ali Jita – Hauwa
Yau Mun Samu Kawo Muku Wata Sabuwar Wakar Ali Jita Hauwa, Kamar Yanda Muka Riga Mu Sani. Mawaki Ali Jita Ya Shahara Wajen Wake Sunan Yan Mata Musan Man Ma Na Arewacin Kasarnan.
Wannan Karon Ya Wake Masu Suna Hauwa Ne, Nasan Da Yawan Yan Mata Masu Suna Hauwa, Da Kuma Samari Masu Yan Mata Hauwa, Zasuji Dadin Wannan Wakar.