Ungategored
MUSIC: Ali Jita Halimatu Sadiya Song
Wakar Ali Jita Mai Taken Halimatu Sadiya, Wakace Da Ya Rereta Ga Masu Suna Halima,
Kamar Yanda Aka Saba Jin Mawakin Yana Rerema Masu Suna Kala Kala Musanman Ma Yan Mata, Wannan Ma Ya Rere Wakar Ta Reru, Ya Kuma Yi Kalamai Na Ban Girma Da Yabo Ga Masu Wannnan Suna Na Halimatu Sadiya,
Nasan Idan Kece, Ko Kaine Kake Ds Budurwa Halimatu Sadiya Ko Kuma Mata Mai Wannnan Suna.. Wakar Zayai Miki Ki Maka Dadi Sosai..
Sauke Wakar Domin Jin Dadin Ku.