Musics
MUSIC: Ali Jita Ft. Ado Gwanja – Abba Gida Gida
MUSIC: Ali Jita Ft. Ado Gwanja – Abba Gida Gida Download MP3
Sabuwar Wakar Ali Jita Tare Da Ado Gwanja Mai Suna ”Abba Gida Gida” Sunyi Wakar Ne Domin Taya Murna Tare Da Masoyan Abba Gida Gida Ko Ince Yan Kwankwasiyya Na Cin Zaben Gwamnar Jihar Kano Da Akayi.