Audio Video
AUDIO & VIDEO: Arewa Mu Farka Song Download
Arewa Mu Farka Video And Audio Mp3 Song Download
Wannan Sabuwar Wakar Hadin Guiwa Ne Da Gamayyar Mawakan Hausa Suka Shirma Domin Fadakar Da Mutanen Arewa. Wanda Su Shirya Wakar Sun Hada Da.
Ali Jita Nazifi Asnanic, Adam a Zango, Sadik Zazzabi, Nazir M Ahmed, Umar M Sharif, Hamisu Breaker, Husaini Danko, Ado Gwanja, Umar M Shareef, Dan Musa Gombe, Fresh Emir, Adamu Nagudu, Fati Nijar, el Mu’az Birniwa and Ibrahim Ibrahim.
Sauke Wakar Ku Saurara.