MUSIC: Ali Jita Arewa Angel (Prod By Don Adah)
Mai atamfa yarinya sanu kyakyawa
Kinga soyayya taki yayi mun kawa X2
Kyakyawaa,kyakyawa,kyakyawa (I love you arewa)
Kyakyawa,kyakyawa,kyakyawa(my arewa angel)
Verse
Woman with a heart of gold
Expensive than any gold
There is nothing she wunt do,for the man she loves
Sanu rabin zuciyata ni ina ji dake
Koda natashi bacci nayi kwali dake
Anbani ke, anbani ke
Anbani ke, kinga anbani ke
CHROUS
Mai atamfa yarinya sanu kyakyawa
Kinga soyayya taki yayi mun kawa X2
Kyakyawaa,kyakyawa,kyakyawa (I love you arewa)
Kyakyawa,kyakyawa,kyakyawa(my arewa angel)
Verse
Muci abinci tare
Mu zauna atare
Muyi kuka atare
Dariyyar mu atare
Muyi chilling atare flexing a tare
Mu taka atare, ranar auren mu tare (ehehe)
INTERLUDE
Kinci ado da lalle
You beautiful wearing atamfa
Arewa angel
CHORUS
Mai atamfa yarinya sanu kyakyawa
Kinga soyayya taki yayi mun kawa X2
Kyakyawaa,kyakyawa,kyakyawa (I love you arewa)
Kyakyawa,kyakyawa,kyakyawa(my arewa angel)
Produced By Don