Nura M Inua
MUSIC: Alee Gee 2020 Ft Nura M Inua – Kece Tawa
Alee Gee 2020 Ft Nura M Inua – Kece Tawa Mp3 Music Downloads
Alee Gee Tare Da Nura M Inua Sunyi Wakar Hadin Guiwa Mai “Taken Kece Tawa” Wakar Dai Mawakan Sunyita Ne Akan Soyayya.
Alee Gee Sai Kamar Yanda Wasunmu Suka Sani, Da Wanda Ma Basu Sani Ba. Yana Daya Daga Cikin Manya Kuma Kwararrun Masu Yin Wakar Hip Hips Na Arewacin Kasarnan. Alee Gee Hazikin Mawaki Ne, Wanda Ya Sake Album Dinsa A Shekarar 2018 Mai Suna Alee Zaki.
Nura M Inua Kamar Yanda Shima Ya Taba Fada Cikin Wakarsa Cewa “Cikin Mawakan Hausa Yana Sahun FarKo” Shima Dai Kamar Yanda Mu Sani Gwani Ne Kuma HaziQi Akan Wakokin Hausa Da Kuma Na Soyyaya.
Ku Garzaya Ku Sauke Wannan Wakar Tasu Mai Taken “Alee Gee 2020 Ft Nura M Inua – Kece Tawa” Nasan Zakuji Dadinta Sosai..