Ungategored

Music: Ahmed Shanawa – Talauchi Song

Sabuwar Wakar Ahmed Shanawa Mai Taken “Talauchi“, Wakar Yayita Ne Akan Talauchi Da Halin Da Talauchi Take Sakawa, Inda Yake Cewa Talauchi Babbar Ciwo Ne, Kamar Yanda Yake Faruwa A Yanzun, Cikin Yan Matan Zamanin Nan Wasu Suke Daukar Nauyin Iyayenta Batare Da Sun Damu Da Ko Ina Take Samun Kudin Ba.. Sabo Da Talauci ..

Wakar Tashi Tayi Dadi Ta Bada Sannan Kuma Ta Wa,azantar

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button