Ungategored

MUSIC: Ahmad Shanawa – Soyyaya Guba Ce Song

Sauke Sabuwar Wakar Ahmad Shanawa (Baban Chakwai) Mai Taken “Soyyaya Guba Ce” Wakar Ya Rereta Ne Game Da Mummunar Halin Da Soyayya Ta Jefashi.

Inda Ta Yaudareshi Kuma Taci Amanar Shi Tare Da Abokinsa. Wakar Dai Ta Bada Ma,ana Sannan Kuma Abin Tausayi. Musan man Ma Idan Ku Saurari Irin Yaudarar Da Su Mishi

Download Now

Back to top button
error: Content is protected !!