Ungategored
MUSIC: Ahmad Shanawa Soyayya Don Allah
Sabuwar Wakar Ahmad Shanawa ( Baban Chakwai) Mai Suna Soyayya Don Allah, Wakar Yayita Ne Ga Masoya Musan Man Ma Na Zamanin Nan Da Basuyin Soyayya Don Allah.
Kadan Daga Baitocin Wakar.
–Muyi Soyayya Don Allah Badon Biyan Bukata Ba,
–Muyi Soyayya Don Allah Ba Soyayyar Money Ba.
– Ita Soyayya Rigace Kunsan Ba.a Tugewa.
–Kuma Soyayya Cutace Kunsan Bata Warkewa.
–Ita Soyya Fatace Kunsan Ba.a Tubewa.