Ungategored
MUSIC: Adam Zango Ft Umar MB – Salima Yan Mata 2019
Adam A Zango Tare Da Hadin Guiwan Matashin Mawakin Nan Umar MB.. Sunzo Maku Da Wata Sabuwar Waka Mai Taken Salima Yan Mata.
Wakar Salima Yan Mata Wata Tsohuwar Wakace Da Adam A Zango Ya Taba Yinta A Shekarun Baya, Cikin Album Din Bahaushiya,.
Toh Yanzun Jarumin Kuma Mawaki Ya Dawo Da Wakar Sabuwa, Inda Ya Sake Rera Ita Wakar Sai Dai Yan Gyare Gyare Da Yayima Wakar..
Wannan Karon Zai Fitar Da Wakar Ne Inda Zasuyi Shooting Dinta Tare Da Umar BigShow, Da Kuma Zeepreety.
Yanzun Ga Audio Ku Fara Saurarenta Kafin Ya Fitar Da Videon Wakar…