Ungategored
MUSIC: Adam Zango Ft Lilin Baba Korona
Download Adam Zango Ft Lilin Baba Korona Song Mp3
Adam Zango Tare Da Tallafin Lilin Baba. Sun Kawo Mana Wakar Su Mai Suna Korona Waton (Covid-19) Mawakan Dai Sunyi Kokari Wayar Da Kan Mutane Da Kuma Jan Kunne Da Jan Hankali Game Da Wannan Cuta Mai Hadari Ga Rayuwar Mu.
Muna Fata Allah Ya Yaye Mana Wannan Cuta Ya Kuma Sa Wanda Ku Kamu Su WarKe.
Sauke Wakar Domin Jin DadinKu