Musics
MUSIC: Adam A. Zango – Matar Aure
Sabuwar Wakar Adam A Zango Mai Suna “Matar Aure” Wannan Wakar Yayita Ne Domin Matan Aure Wanda Suke Zaune A Gidajen Mazajensu.
Wannan Wakar Tana Daya Daga Cikin Sabon Album Din Da Adam A Zangon Zai Saki Mai Suna “Babu Lokaci Ep” Nan Bada Jimawa Ba Za.a Sami Wannan Wakokin Na Cikin Album Dinsa.
Inda Zaizo Izuwa GareKu. Sauke Wakar Ku Saurara Sannan Ku Sauketa Cikin WayoyinKu.