Musics
MUSIC: Adam A Zango – Diana Song
Sabuwar Wakar Adam A Zango Mai Suna “Diana” Wannan Wakar Yayita Ne Inda Yasata Cikin Sabon Fim Dinsa Mai Suna Asin Da Asin.
Wannan Wakar Tana Daya Daga Cikin Sabon Album Din Da Adam A Zangon Zai Saki Mai Suna “Babu Lokaci Ep” Nan Bada Jimawa Ba Za.a Sami Wannan Wakokin Na Cikin Album Dinsa.
Inda Zaizo Izuwa GareKu. Sauke Wakar Ku Saurara Sannan Ku Sauketa Cikin WayoyinKu.
Amma umar m shareef kuka sa fah
Munyi Kuskure, Zamu Gyara. Mungode