Abdul D One
MUSIC: Abdul D One – “Wanda Ya Rike Masoyi” Song

Sauke Sabuwar Wakar Abdul D One Mai Suna “Wanda Ya Rike So” Wannan Wakar Itama Ya Rerata Ne A Cikin Fim Din “Tsakaninmu” Daga Jin Sunan Wakar Kunsan Anba Da Baitocin Soyayya A Ciki.
Kuma Nasan Masoya Da Yawa Zasu So Jin Wannan Wakar. Ku Saurara Sannan Ku Sauketa Cikin Wayoyinku. Domin Jin DadinKu.






