Abdul D OneMusics
MUSIC: Abdul D One – Wakokin AlaQa Series Songs
Abdul D One – Wakokin AlaQa Series Complete Songs.
Abdul D One Ya Saki Sabbin Wakokinsa Na Cikin Din “AlaQa” Web Series, Wakokin Guda Uku Ne. Kuma Kowacce A Cikinsu Tayi Dadi Kuma Ta Bada Ma’ana Sosai.
Wakokin Dukansu Sunyi Dadi, Kuma Za.a Iya Amfani Dasu A Matsayin Ringtone, Saukesu Cikin Wayoyinku Domin Jin Dadinku.
AlaQa Song 1 – Download Now
AlaQa Song 2 – Download Now
AlaQa Song 3 – Download Now