Abdul D One
MUSIC: Abdul D One – Soyayya
Wakar Abdul D. One Mai Taken Soyayya, Wacce Yayita Shi Kadai Ba Tare Da Amshi Ba.. Yayita Ga Masoyiyar Sa, Ita Wakar Bashi Kadai Abdul D One Ba , Ga Ko Wane Masoyi Wakar Tayi Dai Dai Dasu
- Mayo Soyayya
- Shine Ayo Tarayya
- Mikakkar Hanya Naketa Bi Kin Juya
- Har Can Cikin Raina Nasan Kina Jina
- Zo Ki Dawo Guna Kizo Mu Shirya
- Dadin Kalamai Daga Baki
- Inata Neman YardanKi
- Ki Mance Komai ZuciyarKi Ki Bani Fili aA gidanki
- Soyayya Ruwan Zuma
- Da Kin Bani Angama
- Sai Dai Naita Harrama
- Domin Kin Raba Gardama
- Ke Kika Sani Nake Tsuma
- Don Allah Kiban Dama
- Kicemini Angon Ki Zan Zama