Ungategored
MUSIC: Abdul D. One – So A Zuciya 2019 Song
SauKar Da Sabuwar Wakar Abdul D One Na Wannan Shekarar 2019, Mai Taken So A Zuciya ..
So A Zuciya Ya Kewaya, Na Zagaya Banga KamarKi Baa..
So A Zuciya Ya Kewaya, Na Zagaya Banga KamarKa Baa..
Daga Zuciya Soyayya Ke Fitaa.
Tai Mamaya Ta Zauna Ba Zataa.
Kece A Rayuwa Don Allah KarKata.
In Ban GanKi Ba Zan Fada Cikin Kwata.
Mai Tara Farin Cikinaaa Ke Ce.
Mai Goge Bakin Cikinaa Ke Cee.