Abdul D One

MUSIC: Abdul D One Rana Da Wata

Sabuwar Wakar Abdul D One Mai Taken Zara Da Wata,

Abin Da Wakar Ta Kunsa

Wakar Yayita Ne Tare Da Masoyiyarsa.. Inda Shi Ya Fito A Matsayin Talaka Kuma Yana Neman Yarin Yar Masu Kudi,

Saiya Tsamu Tseko Daga Wajen Iyayenta, Cewa Bazasu Bashi Ita Ba.. Duk Da Sun San Irin DanKon Kaunar Dake Tsakaninsu,

Hakan Tasu Wu Wulakantashi, Sai Ita Budurwar TaJe Tana Bashi Hakuri, Shi Kuma Ya Nuna Mata Ya Jakura Da Ita Kawai..

Back to top button
error: Content is protected !!