Abdul D One
MUSIC: Abdul D One – Nana Aisha
Sauke Sabuwar Wakar Abdul D One, Mai Suna Nana Aisha, Wannan Wakar Na Nana Aisha Wakar Tayi Dadi, Domin Ya Rerama Nana Aisha Baitoci Da Kuma Kida Mai Dadi.
Nasan Da Yawa Masu Wannan Sunan Da Kuma Masu Yan Mata Dake Da Wanan Sunan Zasu So Wakar.