Abdul D One
MUSIC: Abdul D One KyalKyal Banza
Sabuwar Wakar Abdul D One Mai Taken Kyalkyal Banza. Wakar Dayayi Na Wani Film Mai Suna Kyalkyal Banza.
Wakar Dai Yana Jama Budurwarsa Kunni Akan Ta Kiyaye Harkar Kyalkyal Banza Na Wannan Zamanin, Sai Ita Kuma Take Nuna Mashi Ita Kuma Tana Son Kyalkyal Banza.
Wakar Da Bada Ma,ana Sosai Sannan Nasihace ..