Abdul D One
MUSIC: Abdul D One – KarKi Manta Dani Audio Song
SauKar Da Sabuwar Wakar Abdul D One, Daga Sabon Film Din KarKi Manta Dani,
Ga Kadan Daga BaituKan WaKar
* Yan Mataaa Kene Kika Kamani Tun FarKo
* Soyayya Da IrinKi Akwai Dadi Na Leko
* Ko Nayi Fushi Da Naga FusKarKi A Dole Zan Sakko
* Nayi Shiri GidanKu Zan Tura Domin Amin BaiKo
* Ke Ce Ta FariTa Fari Fari Ta Fari
Gaskiya Wannan album din yayi dadi sosai.