Abdul D One
MUSIC: Abdul D One – Jagaba Rasulullah

Mawaki Abdul D One Ya Saki Sabuwar Wakarsa Na Yabon Annabi (S.A.W), Ba Jimawa Umar M Shareef Shima Ya Saki Sabuwar Wakarsa Ta Yabon Annabi. Duka Wakokin Sunzo Ne Daga Kamfa Shareef Studio.
Sauke Ku Saurara Domin Jin DadinKu.






