Abdul D One
MUSIC: Abdul D One – Ina Sonki

Abdul D One Ya Saki Sabon Zazzafar Wakarsa Ta Audio, Mai Suna “Ina SonKi” Wakar Dai Zazza Na Soyayya Ne, Domin Daga Jin Yanayin Sunan Kunsan Da Haka.
Produced By Kashifu
Sauke Wakar Cikin Wayoyinku Domin Jin DadinKu






