Abdul D One

MUSIC: Abdul D One Hafeez Kai Nake So

✅Hafeez Kai Nake So A  Zuciya Ta Tsaya Ka Saurareni..

✅Hafeez Ka Dade A Zuciyata KarKa Koreni

✅A.a Soyayya Da Ra’ayi Ni Hafeez Da Wacce Nake So, 

✅Na Lissafo Rayuwata
✅Da Kai Na Jinginata
✅Na Mikoma Ragamata 
✅Daure Ka Mini Gata
✅Ka Fahimci Soyayya Tana Kashe Ya’ya Mata
✅Ko Sai Rashi Na Lafiya .. Meyasa Ka Kasa Fahimta


Back to top button
error: Content is protected !!