Abdul D OneM Shareef
MUSIC: Abdul D One Ft Umar M Shareef Zainabu Abu
Sabuwar Wakar Abdul D One Ft Umar M Shareef Zainabu, Wakace Da Shahararrun Mawaka Daga Shareef Studio Su Rerata.
Wannan Wakar Ta Hadin Guiwa Ce Tsakanin Abdul D One Da Kuma Umar M Shareef, Wakar Sun Rereta Ne Akan Wata Yarinya Mai Suna Zainabu Abu, (Wanda Ake Ma Lakabi Da Mai Tagwayen Suna).
KuCi Gaba Da Kasancewa Tare Damu
Haba mun gaji da wannan rayuwa kudaina Post din bogi mana zainabu abu zainabu Abu Ai bamu Baku cigiyaba Ku Hakura har tafito mana Sai Dan Neman views zaku dinga tayar mana da hankali
Toh Muna Godiya Da Shawarar Ka