Abdul D One
MUSIC: Abdul D One – Edil Mubarak Song 2021

Abdul D One. Ya Sako Wata Sabuwar Wakarsa Mai Suna “Eidil MubaraK”.. Wannan Wakar Yayita Ne Domin Taya Al’Ummar Musulmai Na Fadin Duniya, Murnar Karamar Sallah.
Sauke Wakar Ku Saurara Domin Jin Dadinku






