Abdul D One

MUSIC: Abdul D One Da Zaku Gane Duniya Song

Sauke Sabuwar Wakar Abdul D One Da Zaku Gane Duniyar Nan. Wakar Da Zaku Gane Duniyar Nan Ba Sabuwar Waka Bace Musanman Ma Ga Masu Saurarar Wakokin Mawaki Abdul D One.

Sai Dai Har Yau Wakar Tana Jan Ragamarta Domin Kuwa Kullun Idan Akasa Wakar Anajinta Akanji Kamar Yau Ne Mawakin Ya Saketa. Hakan Ne Yasa Shi Kanshi Mawakin Ya Sake Sabunta Wakar A Shaginsa Na YouTube.

Gatanan Ku Saurara Sannan Ku Sauketa Domin Jin DadinKu.

DOWNLOAD NOW 

Back to top button
error: Content is protected !!