Abdul D One

MUSIC: Abdul D One – Corona Song

Abdul D One Ya Fitar Da Sabuwar Wakar Dangane Fitowar Cutar Corona Virus, Wakar Yayita Ne Domin Nunama Mutane Hatsarin Da Cutar Corona Take Kefa RayuKa A Ciki.

Sannan Yayi Bayani Game Da Yanda Mutane Zasu Kare Kansu Daga Kamuwa Da Wannan Cutar Mai Hadari Ga Rayuka. Ya Kumayi Addu’a Dangane Da Cutar.

Muma Munyi Addu’a Da Allah Ya Karemu Daga Kamuwa Da Cutar. Wanda Kuma Su Kamu Dashi Allah Ya Saukake

Sauke Wakar Kujita

Download Now

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button